Surah Al-Qari'ah in Hausa: translation and audio
Surah 101 · القارعة · The Calamity · 11 verses
Surah Al-Qari'ah verse by verse: the Arabic with a recitation you can repeat, the transliteration, and the Hausa translation by Abubakar Mahmood Jummi. For the meaning of every word, see Surah Al-Qari'ah word by word in English.
Verse 1
ٱلْقَارِعَةُ
Transliteration al-qāriʿatu
Hausa Mai ƙwanƙwasar (zukata da tsõro)!
Verse 2
مَا ٱلْقَارِعَةُ
Transliteration mā l-qāriʿatu
Hausa Mẽnẽ ne mai ƙwanƙwasa?
Verse 3
وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا ٱلْقَارِعَةُ
Transliteration wamā adrāka mā l-qāriʿatu
Hausa Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa mai ƙwanƙwasa?
Verse 4
يَوْمَ يَكُونُ ٱلنَّاسُ كَٱلْفَرَاشِ ٱلْمَبْثُوثِ
Transliteration yawma yakūnu l-nāsu kal-farāshi l-mabthūthi
Hausa Rãnar da mutãne za su kasance kamar 'ya'yan fari mãsu wãtsuwa.
Verse 5
وَتَكُونُ ٱلْجِبَالُ كَٱلْعِهْنِ ٱلْمَنفُوشِ
Transliteration watakūnu l-jibālu kal-ʿih'ni l-manfūshi
Hausa Kuma duwãtsu su kasance kamar gãshin sũfin da aka saɓe.
Verse 6
فَأَمَّا مَن ثَقُلَتْ مَوَٰزِينُهُۥ
Transliteration fa-ammā man thaqulat mawāzīnuhu
Hausa To, amma wanda ma'aunansa suka yi nauyi.
Verse 7
فَهُوَ فِى عِيشَةٍ رَّاضِيَةٍ
Transliteration fahuwa fī ʿīshatin rāḍiyatin
Hausa To, shi yana a cikin wata rayuwa yardadda.
Verse 8
وَأَمَّا مَنْ خَفَّتْ مَوَٰزِينُهُۥ
Transliteration wa-ammā man khaffat mawāzīnuhu
Hausa Kuma amma wanda ma'aunansa suka yi sauƙi (bãbu nauyi).
Verse 9
فَأُمُّهُۥ هَاوِيَةٌ
Transliteration fa-ummuhu hāwiyatun
Hausa To, uwarsa Hãwiya ce.
Verse 10
وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا هِيَهْ
Transliteration wamā adrāka mā hiyah
Hausa Kuma me ya sanar da kai mece ce ita?
Verse 11
نَارٌ حَامِيَةٌۢ
Transliteration nārun ḥāmiyatun
Hausa Wata wuta ce mai kuna.
Read Surah Al-Qari'ah in another language
- English (word by word)
- Albanian
- Amazigh
- Amharic
- Assamese
- Azerbaijani
- Bambara
- Bangla
- Bosnian
- Bulgarian
- Chechen
- Chinese
- Czech
- Dari
- Dhivehi
- Dutch
- Finnish
- French
- German
- Gujarati
- Hebrew
- Hindi
- Indonesian
- Italian
- Japanese
- Kannada
- Kazakh
- Khmer
- Kinyarwanda
- Korean
- Kurdish
- Luganda
- Malay
- Malayalam
- Maranao
- Marathi
- Nepali
- Norwegian
- Oromo
- Pashto
- Persian
- Polish
- Portuguese
- Romanian
- Russian
- Sindhi
- Sinhala
- Somali
- Spanish
- Swahili
- Swedish
- Tagalog
- Tajik
- Tamil
- Tatar
- Telugu
- Thai
- Turkish
- Ukrainian
- Urdu
- Uyghur
- Uzbek
- Vietnamese
- Yao
- Yoruba
All 114 surahs in Hausa: the Qur’an in Hausa.
Hausa translation: Abubakar Mahmood Jummi, from Quran.com. Transliteration: Quran.com. Recitation: Mishary Alafasy, from EveryAyah.com. MyDugsi is a learning aid, not a replacement for a qualified teacher.