MyDugsiStart learning

Surah 'Abasa in Hausa: translation and audio

Surah 80 · عبس · He Frowned · 42 verses

Surah 'Abasa verse by verse: the Arabic with a recitation you can repeat, the transliteration, and the Hausa translation by Abubakar Mahmood Jummi. For the meaning of every word, see Surah 'Abasa word by word in English.

Verse 1

عَبَسَ وَتَوَلَّىٰٓ

Transliteration ʿabasa watawallā

Hausa Yã game huska kuma ya jũya bãya.

Verse 2

أَن جَآءَهُ ٱلْأَعْمَىٰ

Transliteration an jāahu l-aʿmā

Hausa Sabõda makãho yã je masa.

Verse 3

وَمَا يُدْرِيكَ لَعَلَّهُۥ يَزَّكَّىٰٓ

Transliteration wamā yud'rīka laʿallahu yazzakkā

Hausa To, me ya sanar da kai cẽwa watakila shi ne zai tsarkaka.

Verse 4

أَوْ يَذَّكَّرُ فَتَنفَعَهُ ٱلذِّكْرَىٰٓ

Transliteration aw yadhakkaru fatanfaʿahu l-dhik'rā

Hausa Ko ya tuna, dõmin tunãwar ta amfane shi?

Verse 5

أَمَّا مَنِ ٱسْتَغْنَىٰ

Transliteration ammā mani is'taghnā

Hausa Amma wanda ya wadãtu da dũkiya.

Verse 6

فَأَنتَ لَهُۥ تَصَدَّىٰ

Transliteration fa-anta lahu taṣaddā

Hausa Sa'an nan kai kuma ka ɗora bijira zuwa gare shi!

Verse 7

وَمَا عَلَيْكَ أَلَّا يَزَّكَّىٰ

Transliteration wamā ʿalayka allā yazzakkā

Hausa To, me zai cũce ka idan bai tsarkaka ba?

Verse 8

وَأَمَّا مَن جَآءَكَ يَسْعَىٰ

Transliteration wa-ammā man jāaka yasʿā

Hausa Kuma, amma wanda ya zomaka yana gaugãwa.

Verse 9

وَهُوَ يَخْشَىٰ

Transliteration wahuwa yakhshā

Hausa Alhãli shĩ yanã jin tsõrõn Allah.

Verse 10

فَأَنتَ عَنْهُ تَلَهَّىٰ

Transliteration fa-anta ʿanhu talahhā

Hausa Kai kuma kã shagala ga barinsa!

Verse 11

كَلَّآ إِنَّهَا تَذْكِرَةٌ

Transliteration kallā innahā tadhkiratun

Hausa A'aha! Lalle ne, wannan tunãtarwa ce.

Verse 12

فَمَن شَآءَ ذَكَرَهُۥ

Transliteration faman shāa dhakarahu

Hausa Sabõda wanda ya so ya tuna Shi (Allah).

Verse 13

فِى صُحُفٍ مُّكَرَّمَةٍ

Transliteration fī ṣuḥufin mukarramatin

Hausa (Tunãtarwa ce) ta cikin littafai abãban girmamãwa,

Verse 14

مَّرْفُوعَةٍ مُّطَهَّرَةٍۭ

Transliteration marfūʿatin muṭahharatin

Hausa Abãban ɗaukakãwa, abãban tsarkakẽwa.

Verse 15

بِأَيْدِى سَفَرَةٍ

Transliteration bi-aydī safaratin

Hausa A cikin hannãyen mala'iku marubũta.

Verse 16

كِرَامٍۭ بَرَرَةٍ

Transliteration kirāmin bararatin

Hausa Mãsu daraja, mãsu ɗã'a ga Allah.

Verse 17

قُتِلَ ٱلْإِنسَـٰنُ مَآ أَكْفَرَهُۥ

Transliteration qutila l-insānu mā akfarahu

Hausa An la'ani mutum (kafiri). Mẽ yã yi kãfircinsa!

Verse 18

مِنْ أَىِّ شَىْءٍ خَلَقَهُۥ

Transliteration min ayyi shayin khalaqahu

Hausa Daga wane abu, (Allah) Ya halitta shi?

Verse 19

مِن نُّطْفَةٍ خَلَقَهُۥ فَقَدَّرَهُۥ

Transliteration min nuṭ'fatin khalaqahu faqaddarahu

Hausa Daga ɗigon maniyyi, Ya halitta shi sa'an nan Ya ƙaddarã shi (ga halaye).

Verse 20

ثُمَّ ٱلسَّبِيلَ يَسَّرَهُۥ

Transliteration thumma l-sabīla yassarahu

Hausa Sa'an nan, hanyarsa ta fita Ya sauƙaƙe masa.

Verse 21

ثُمَّ أَمَاتَهُۥ فَأَقْبَرَهُۥ

Transliteration thumma amātahu fa-aqbarahu

Hausa Sa'an nan, Ya matar da shi sai Ya sanya shi a cikin kabari.

Verse 22

ثُمَّ إِذَا شَآءَ أَنشَرَهُۥ

Transliteration thumma idhā shāa ansharahu

Hausa Sa'an nan, idan Ya so lalle ne zai tãyar da shi.

Verse 23

كَلَّا لَمَّا يَقْضِ مَآ أَمَرَهُۥ

Transliteration kallā lammā yaqḍi mā amarahu

Hausa Haƙĩƙa bai i da aikata abin da Allah Ya umurce shi ba (lõkacin sanya shi a cikin kabari).

Verse 24

فَلْيَنظُرِ ٱلْإِنسَـٰنُ إِلَىٰ طَعَامِهِۦٓ

Transliteration falyanẓuri l-insānu ilā ṭaʿāmihi

Hausa To, mutum ya dũba zuwa ga abincinsa.

Verse 25

أَنَّا صَبَبْنَا ٱلْمَآءَ صَبًّا

Transliteration annā ṣababnā l-māa ṣabban

Hausa Lalle ne Mũ, Mun zuo ruwa, zubõwa.

Verse 26

ثُمَّ شَقَقْنَا ٱلْأَرْضَ شَقًّا

Transliteration thumma shaqaqnā l-arḍa shaqqan

Hausa Sa'an nan, Muka tsattsãge ƙasa tsattsagewa.

Verse 27

فَأَنۢبَتْنَا فِيهَا حَبًّا

Transliteration fa-anbatnā fīhā ḥabban

Hausa Sa'an nan, Muka tsirar da ƙwaya, a cikinta.

Verse 28

وَعِنَبًا وَقَضْبًا

Transliteration waʿinaban waqaḍban

Hausa Da inabi da ciyãwa.

Verse 29

وَزَيْتُونًا وَنَخْلًا

Transliteration wazaytūnan wanakhlan

Hausa Da zaitũni da itãcen dabĩno.

Verse 30

وَحَدَآئِقَ غُلْبًا

Transliteration waḥadāiqa ghul'ban

Hausa Da lambuna, mãsu yawan itãce.

Verse 31

وَفَـٰكِهَةً وَأَبًّا

Transliteration wafākihatan wa-abban

Hausa Da 'yã'yan itãcen marmari, da makiyãyã ta dabbõbi.

Verse 32

مَّتَـٰعًا لَّكُمْ وَلِأَنْعَـٰمِكُمْ

Transliteration matāʿan lakum wali-anʿāmikum

Hausa Domin jin dãɗi a gare ku, ku da dabbobinku.

Verse 33

فَإِذَا جَآءَتِ ٱلصَّآخَّةُ

Transliteration fa-idhā jāati l-ṣākhatu

Hausa To, idan mai tsãwa (busa ta biyu) ta zo.

Verse 34

يَوْمَ يَفِرُّ ٱلْمَرْءُ مِنْ أَخِيهِ

Transliteration yawma yafirru l-maru min akhīhi

Hausa Rãnar da mutum yake gudu daga ɗan'uwansa.

Verse 35

وَأُمِّهِۦ وَأَبِيهِ

Transliteration wa-ummihi wa-abīhi

Hausa Da uwarsa da ubansa.

Verse 36

وَصَـٰحِبَتِهِۦ وَبَنِيهِ

Transliteration waṣāḥibatihi wabanīhi

Hausa Da mãtarsa da ɗiyansa.

Verse 37

لِكُلِّ ٱمْرِئٍ مِّنْهُمْ يَوْمَئِذٍ شَأْنٌ يُغْنِيهِ

Transliteration likulli im'ri-in min'hum yawma-idhin shanun yugh'nīhi

Hausa Ga kõwane mutum daga cikinsu, a rãnar nan akwai wani sha'ani da ya ishe shi.

Verse 38

وُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ مُّسْفِرَةٌ

Transliteration wujūhun yawma-idhin mus'firatun

Hausa Wasu huskõki, a rãnar nan, mãsu haske ne.

Verse 39

ضَاحِكَةٌ مُّسْتَبْشِرَةٌ

Transliteration ḍāḥikatun mus'tabshiratun

Hausa Mãsu dãriya ne, mãsu bushãra.

Verse 40

وَوُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ عَلَيْهَا غَبَرَةٌ

Transliteration wawujūhun yawma-idhin ʿalayhā ghabaratun

Hausa Wasu huskõki, a rãnar nan, akwai ƙũra a kansu.

Verse 41

تَرْهَقُهَا قَتَرَةٌ

Transliteration tarhaquhā qataratun

Hausa Baƙi zai rufe su.

Verse 42

أُو۟لَـٰٓئِكَ هُمُ ٱلْكَفَرَةُ ٱلْفَجَرَةُ

Transliteration ulāika humu l-kafaratu l-fajaratu

Hausa Waɗannan sũ ne kãfirai fãjirai (ga ayyukansu).

Read Surah 'Abasa in another language

All languages

All 114 surahs in Hausa: the Qur’an in Hausa.

Learn it in MyDugsi

Hausa translation: Abubakar Mahmood Jummi, from Quran.com. Transliteration: Quran.com. Recitation: Mishary Alafasy, from EveryAyah.com. MyDugsi is a learning aid, not a replacement for a qualified teacher.