MyDugsiStart learning

Surah Ad-Duhaa in Hausa: translation and audio

Surah 93 · الضحى · The Morning Hours · 11 verses

Surah Ad-Duhaa verse by verse: the Arabic with a recitation you can repeat, the transliteration, and the Hausa translation by Abubakar Mahmood Jummi. For the meaning of every word, see Surah Ad-Duhaa word by word in English.

Verse 1

وَٱلضُّحَىٰ

Transliteration wal-ḍuḥā

Hausa Inã rantsuwa da hantsi.

Verse 2

وَٱلَّيْلِ إِذَا سَجَىٰ

Transliteration wa-al-layli idhā sajā

Hausa Da dare a lõkacin da ya rufe (da duhunsa).

Verse 3

مَا وَدَّعَكَ رَبُّكَ وَمَا قَلَىٰ

Transliteration mā waddaʿaka rabbuka wamā qalā

Hausa Ubangijinka bai yi maka bankwana ba, kuma bai ƙĩ kaba.

Verse 4

وَلَلْـَٔاخِرَةُ خَيْرٌ لَّكَ مِنَ ٱلْأُولَىٰ

Transliteration walalākhiratu khayrun laka mina l-ūlā

Hausa Kuma lalle ta ƙarshe ce mafi alheri a gare ka daga ta farko.

Verse 5

وَلَسَوْفَ يُعْطِيكَ رَبُّكَ فَتَرْضَىٰٓ

Transliteration walasawfa yuʿ'ṭīka rabbuka fatarḍā

Hausa Kuma lalle ne, Ubangijinka zai yi ta bã ka kyauta sai ka yarda.

Verse 6

أَلَمْ يَجِدْكَ يَتِيمًا فَـَٔاوَىٰ

Transliteration alam yajid'ka yatīman faāwā

Hausa Ashe, bai sãme ka marãya ba, sa'an nan Ya yi maka makõma?

Verse 7

وَوَجَدَكَ ضَآلًّا فَهَدَىٰ

Transliteration wawajadaka ḍāllan fahadā

Hausa Kuma Ya sãme ka bã ka da shari'ã, sai Ya shiryar da kai?

Verse 8

وَوَجَدَكَ عَآئِلًا فَأَغْنَىٰ

Transliteration wawajadaka ʿāilan fa-aghnā

Hausa Kuma Ya sãme ka matalauci, sai Ya wadãtã ka?

Verse 9

فَأَمَّا ٱلْيَتِيمَ فَلَا تَقْهَرْ

Transliteration fa-ammā l-yatīma falā taqhar

Hausa Sabõda haka, amma marãya, to, kada ka rinjãye shi.

Verse 10

وَأَمَّا ٱلسَّآئِلَ فَلَا تَنْهَرْ

Transliteration wa-ammā l-sāila falā tanhar

Hausa Kuma amma mai tambaya, kada ka yi masa tsãwa.

Verse 11

وَأَمَّا بِنِعْمَةِ رَبِّكَ فَحَدِّثْ

Transliteration wa-ammā biniʿ'mati rabbika faḥaddith

Hausa Kuma amma ni'imar Ubangijinka, sai ka faɗa (dõmin gõdiya).

Read Surah Ad-Duhaa in another language

All languages

All 114 surahs in Hausa: the Qur’an in Hausa.

Learn it in MyDugsi

Hausa translation: Abubakar Mahmood Jummi, from Quran.com. Transliteration: Quran.com. Recitation: Mishary Alafasy, from EveryAyah.com. MyDugsi is a learning aid, not a replacement for a qualified teacher.