MyDugsiStart learning

Surah At-Tariq in Hausa: translation and audio

Surah 86 · الطارق · The Nightcommer · 17 verses

Surah At-Tariq verse by verse: the Arabic with a recitation you can repeat, the transliteration, and the Hausa translation by Abubakar Mahmood Jummi. For the meaning of every word, see Surah At-Tariq word by word in English.

Verse 1

وَٱلسَّمَآءِ وَٱلطَّارِقِ

Transliteration wal-samāi wal-ṭāriqi

Hausa Inã rantsuwa da sama da mai aukõwa da dare.

Verse 2

وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا ٱلطَّارِقُ

Transliteration wamā adrāka mā l-ṭāriqu

Hausa To, mẽ yã sanar da kai abin da ake cẽwa mai aukõwa da dare?

Verse 3

ٱلنَّجْمُ ٱلثَّاقِبُ

Transliteration al-najmu l-thāqibu

Hausa Shi ne taurãron nan mai tsananin haske.

Verse 4

إِن كُلُّ نَفْسٍ لَّمَّا عَلَيْهَا حَافِظٌ

Transliteration in kullu nafsin lammā ʿalayhā ḥāfiẓun

Hausa Bãbu wani rai fãce a kansa akwai wani mai tsaro.

Verse 5

فَلْيَنظُرِ ٱلْإِنسَـٰنُ مِمَّ خُلِقَ

Transliteration falyanẓuri l-insānu mimma khuliqa

Hausa To, mutum ya dũba, daga mẽ aka halittã shi?

Verse 6

خُلِقَ مِن مَّآءٍ دَافِقٍ

Transliteration khuliqa min māin dāfiqin

Hausa An halittã shi daga wani ruwa mai tunkuɗar jũna.

Verse 7

يَخْرُجُ مِنۢ بَيْنِ ٱلصُّلْبِ وَٱلتَّرَآئِبِ

Transliteration yakhruju min bayni l-ṣul'bi wal-tarāibi

Hausa Yanã fita daga tsakanin tsatso da karankarman ƙirji.

Verse 8

إِنَّهُۥ عَلَىٰ رَجْعِهِۦ لَقَادِرٌ

Transliteration innahu ʿalā rajʿihi laqādirun

Hausa Lalle ne Shi (Allah), ga mayar da shi (mutum), tabbas Mai iyãwa ne.

Verse 9

يَوْمَ تُبْلَى ٱلسَّرَآئِرُ

Transliteration yawma tub'lā l-sarāiru

Hausa Rãnar da ake jarrabawar asirai.

Verse 10

فَمَا لَهُۥ مِن قُوَّةٍ وَلَا نَاصِرٍ

Transliteration famā lahu min quwwatin walā nāṣirin

Hausa Saboda haka, bã shi da wani ƙarfi, kuma bã shi da wani mai taimako (da zai iya kãre shi daga azãbar Allah).

Verse 11

وَٱلسَّمَآءِ ذَاتِ ٱلرَّجْعِ

Transliteration wal-samāi dhāti l-rajʿi

Hausa Ina rantsuwa da sama ma'abũciyar ruwa mai kõmãwa yana yankẽwa.

Verse 12

وَٱلْأَرْضِ ذَاتِ ٱلصَّدْعِ

Transliteration wal-arḍi dhāti l-ṣadʿi

Hausa Da ƙasa ma'abociyar tsãgẽwa,

Verse 13

إِنَّهُۥ لَقَوْلٌ فَصْلٌ

Transliteration innahu laqawlun faṣlun

Hausa Lalle ne shĩ (Alƙur'ãni), haƙĩƙa magana ce daki-daki

Verse 14

وَمَا هُوَ بِٱلْهَزْلِ

Transliteration wamā huwa bil-hazli

Hausa Kuma shĩ bã bananci bane

Verse 15

إِنَّهُمْ يَكِيدُونَ كَيْدًا

Transliteration innahum yakīdūna kaydan

Hausa Lalle ne sũ, suna ƙulla kaidi na sõsai.

Verse 16

وَأَكِيدُ كَيْدًا

Transliteration wa-akīdu kaydan

Hausa Kuma Ni, Ina mayar da kaidi (gare su) kamar yadda suke ƙulla kaidi.

Verse 17

فَمَهِّلِ ٱلْكَـٰفِرِينَ أَمْهِلْهُمْ رُوَيْدًۢا

Transliteration famahhili l-kāfirīna amhil'hum ruwaydan

Hausa Saboda haka, ka yi wa kafirai jinkiri, ka dakata musu, sannu-sannu.

Read Surah At-Tariq in another language

All languages

All 114 surahs in Hausa: the Qur’an in Hausa.

Learn it in MyDugsi

Hausa translation: Abubakar Mahmood Jummi, from Quran.com. Transliteration: Quran.com. Recitation: Mishary Alafasy, from EveryAyah.com. MyDugsi is a learning aid, not a replacement for a qualified teacher.