Surah Al-Balad in Hausa: translation and audio
Surah 90 · البلد · The City · 20 verses
Surah Al-Balad verse by verse: the Arabic with a recitation you can repeat, the transliteration, and the Hausa translation by Abubakar Mahmood Jummi. For the meaning of every word, see Surah Al-Balad word by word in English.
Verse 1
لَآ أُقْسِمُ بِهَـٰذَا ٱلْبَلَدِ
Transliteration lā uq'simu bihādhā l-baladi
Hausa Bã sai Na yi rantsuwa da wannan gari ba.
Verse 2
وَأَنتَ حِلٌّۢ بِهَـٰذَا ٱلْبَلَدِ
Transliteration wa-anta ḥillun bihādhā l-baladi
Hausa Alhãli kai kanã mai sauka a cikin wannan gari.
Verse 3
وَوَالِدٍ وَمَا وَلَدَ
Transliteration wawālidin wamā walada
Hausa Da mahaifi da abin da ya haifa.
Verse 4
لَقَدْ خَلَقْنَا ٱلْإِنسَـٰنَ فِى كَبَدٍ
Transliteration laqad khalaqnā l-insāna fī kabadin
Hausa Lalle ne, Mun halitta mutum cikin wahala.
Verse 5
أَيَحْسَبُ أَن لَّن يَقْدِرَ عَلَيْهِ أَحَدٌ
Transliteration ayaḥsabu an lan yaqdira ʿalayhi aḥadun
Hausa Kõ yanã zaton bãbu wani mai iya sãmun iko, a kansa?
Verse 6
يَقُولُ أَهْلَكْتُ مَالًا لُّبَدًا
Transliteration yaqūlu ahlaktu mālan lubadan
Hausa Yana cẽwa "Na halakarda dũkiya mai yawa,"
Verse 7
أَيَحْسَبُ أَن لَّمْ يَرَهُۥٓ أَحَدٌ
Transliteration ayaḥsabu an lam yarahu aḥadun
Hausa Shin, yana zaton cewa wani bai gan shi ba?
Verse 8
أَلَمْ نَجْعَل لَّهُۥ عَيْنَيْنِ
Transliteration alam najʿal lahu ʿaynayni
Hausa Shin, ba Mu sanya masa idãnu biyu ba?
Verse 9
وَلِسَانًا وَشَفَتَيْنِ
Transliteration walisānan washafatayni
Hausa Da harshe, da leɓɓa biyu.
Verse 10
وَهَدَيْنَـٰهُ ٱلنَّجْدَيْنِ
Transliteration wahadaynāhu l-najdayni
Hausa Kuma ba Mu shiryar da shi ga hanyõyi biyu ba?
Verse 11
فَلَا ٱقْتَحَمَ ٱلْعَقَبَةَ
Transliteration falā iq'taḥama l-ʿaqabata
Hausa To, don mene ne bai shiga Aƙabã ba?
Verse 12
وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا ٱلْعَقَبَةُ
Transliteration wamā adrāka mā l-ʿaqabatu
Hausa Kuma mene ne ya sanar da kai abin da ake cẽ wa Aƙabã?
Verse 13
فَكُّ رَقَبَةٍ
Transliteration fakku raqabatin
Hausa Ita ce fansar wuyan bãwa.
Verse 14
أَوْ إِطْعَـٰمٌ فِى يَوْمٍ ذِى مَسْغَبَةٍ
Transliteration aw iṭ'ʿāmun fī yawmin dhī masghabatin
Hausa Ko kuwa ciyarwa, a cikin yini ma'abũcin yunwa.
Verse 15
يَتِيمًا ذَا مَقْرَبَةٍ
Transliteration yatīman dhā maqrabatin
Hausa Ga marãya ma'abũcin zumunta.
Verse 16
أَوْ مِسْكِينًا ذَا مَتْرَبَةٍ
Transliteration aw mis'kīnan dhā matrabatin
Hausa Ko kuwa wani matalauci ma'abũcin turɓãya.
Verse 17
ثُمَّ كَانَ مِنَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ وَتَوَاصَوْا۟ بِٱلصَّبْرِ وَتَوَاصَوْا۟ بِٱلْمَرْحَمَةِ
Transliteration thumma kāna mina alladhīna āmanū watawāṣaw bil-ṣabri watawāṣaw bil-marḥamati
Hausa Sa'an nan kuma ya kasance daga waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka yi wa jũna wasiyya da yin haƙuri, kuma suka yi wa jũna wasiyya da tausayi.
Verse 18
أُو۟لَـٰٓئِكَ أَصْحَـٰبُ ٱلْمَيْمَنَةِ
Transliteration ulāika aṣḥābu l-maymanati
Hausa Waɗannan ne ma'abũta albarka
Verse 19
وَٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ بِـَٔايَـٰتِنَا هُمْ أَصْحَـٰبُ ٱلْمَشْـَٔمَةِ
Transliteration wa-alladhīna kafarū biāyātinā hum aṣḥābu l-mashamati
Hausa Kuma waɗanda suka kãfirta da ãyõyin Mu, sũ ne ma'abũta shu'umci
Verse 20
عَلَيْهِمْ نَارٌ مُّؤْصَدَةٌۢ
Transliteration ʿalayhim nārun mu'ṣadatun
Hausa A kansu akwai wata wuta abar kullewa.
Read Surah Al-Balad in another language
- English (word by word)
- Albanian
- Amazigh
- Amharic
- Assamese
- Azerbaijani
- Bambara
- Bangla
- Bosnian
- Bulgarian
- Chechen
- Chinese
- Czech
- Dari
- Dhivehi
- Dutch
- Finnish
- French
- German
- Gujarati
- Hebrew
- Hindi
- Indonesian
- Italian
- Japanese
- Kannada
- Kazakh
- Khmer
- Kinyarwanda
- Korean
- Kurdish
- Luganda
- Malay
- Malayalam
- Maranao
- Marathi
- Nepali
- Norwegian
- Oromo
- Pashto
- Persian
- Polish
- Portuguese
- Romanian
- Russian
- Sindhi
- Sinhala
- Somali
- Spanish
- Swahili
- Swedish
- Tagalog
- Tajik
- Tamil
- Tatar
- Telugu
- Thai
- Turkish
- Ukrainian
- Urdu
- Uyghur
- Uzbek
- Vietnamese
- Yao
- Yoruba
All 114 surahs in Hausa: the Qur’an in Hausa.
Hausa translation: Abubakar Mahmood Jummi, from Quran.com. Transliteration: Quran.com. Recitation: Mishary Alafasy, from EveryAyah.com. MyDugsi is a learning aid, not a replacement for a qualified teacher.