Surah Al-Layl in Hausa: translation and audio
Surah 92 · الليل · The Night · 21 verses
Surah Al-Layl verse by verse: the Arabic with a recitation you can repeat, the transliteration, and the Hausa translation by Abubakar Mahmood Jummi. For the meaning of every word, see Surah Al-Layl word by word in English.
Verse 1
وَٱلَّيْلِ إِذَا يَغْشَىٰ
Transliteration wa-al-layli idhā yaghshā
Hausa Inã rantsuwa da dare a lõkacin da yake rufẽwa.
Verse 2
وَٱلنَّهَارِ إِذَا تَجَلَّىٰ
Transliteration wal-nahāri idhā tajallā
Hausa Da yini a lõkacin da yake kuranyẽwa.
Verse 3
وَمَا خَلَقَ ٱلذَّكَرَ وَٱلْأُنثَىٰٓ
Transliteration wamā khalaqa l-dhakara wal-unthā
Hausa Da abin da ya halitta namiji da mace.
Verse 4
إِنَّ سَعْيَكُمْ لَشَتَّىٰ
Transliteration inna saʿyakum lashattā
Hausa Lãlle ne ayyukanku, dabam-dabam suke.
Verse 5
فَأَمَّا مَنْ أَعْطَىٰ وَٱتَّقَىٰ
Transliteration fa-ammā man aʿṭā wa-ittaqā
Hausa To, amma wanda ya yi kyauta, kuma ya yi taƙawa.
Verse 6
وَصَدَّقَ بِٱلْحُسْنَىٰ
Transliteration waṣaddaqa bil-ḥus'nā
Hausa Kuma ya gaskata kalma mai kyãwo.
Verse 7
فَسَنُيَسِّرُهُۥ لِلْيُسْرَىٰ
Transliteration fasanuyassiruhu lil'yus'rā
Hausa To, zã Mu sauƙaƙe masa har ya kai ga sauƙi.
Verse 8
وَأَمَّا مَنۢ بَخِلَ وَٱسْتَغْنَىٰ
Transliteration wa-ammā man bakhila wa-is'taghnā
Hausa Kuma amma wanda ya yi rõwa, kuma ya wadãtu da kansa.
Verse 9
وَكَذَّبَ بِٱلْحُسْنَىٰ
Transliteration wakadhaba bil-ḥus'nā
Hausa Kuma ya ƙaryatar da kalma mai kyãwo.
Verse 10
فَسَنُيَسِّرُهُۥ لِلْعُسْرَىٰ
Transliteration fasanuyassiruhu lil'ʿus'rā
Hausa To, zã Mu sauƙaƙke masa har ya kai ga tsanani.
Verse 11
وَمَا يُغْنِى عَنْهُ مَالُهُۥٓ إِذَا تَرَدَّىٰٓ
Transliteration wamā yugh'nī ʿanhu māluhu idhā taraddā
Hausa Kuma dũkiyarsa ba ta wadãtar masa da kõme ba, a lõkacin da ya gangara (a wuta).
Verse 12
إِنَّ عَلَيْنَا لَلْهُدَىٰ
Transliteration inna ʿalaynā lalhudā
Hausa Lãlle aikin Mu ne, Mu bayyana shiriya.
Verse 13
وَإِنَّ لَنَا لَلْـَٔاخِرَةَ وَٱلْأُولَىٰ
Transliteration wa-inna lanā lalākhirata wal-ūlā
Hausa Kuma lalle ne Lãhira da duniya Namu ne.
Verse 14
فَأَنذَرْتُكُمْ نَارًا تَلَظَّىٰ
Transliteration fa-andhartukum nāran talaẓẓā
Hausa Sabõda haka, Na yi maku gargaɗi da wuta mai babbaka.
Verse 15
لَا يَصْلَىٰهَآ إِلَّا ٱلْأَشْقَى
Transliteration lā yaṣlāhā illā l-ashqā
Hausa Bãbu mai shigarta sai mafi Tabewa
Verse 16
ٱلَّذِى كَذَّبَ وَتَوَلَّىٰ
Transliteration alladhī kadhaba watawallā
Hausa Wanda ya ƙaryata, kuma ya jũya bãya.
Verse 17
وَسَيُجَنَّبُهَا ٱلْأَتْقَى
Transliteration wasayujannabuhā l-atqā
Hausa Kuma mafi taƙawa zai nisance ta.
Verse 18
ٱلَّذِى يُؤْتِى مَالَهُۥ يَتَزَكَّىٰ
Transliteration alladhī yu'tī mālahu yatazakkā
Hausa Wanda yake bãyar da dũkiyarsa, alhãli yana tsarkaka.
Verse 19
وَمَا لِأَحَدٍ عِندَهُۥ مِن نِّعْمَةٍ تُجْزَىٰٓ
Transliteration wamā li-aḥadin ʿindahu min niʿ'matin tuj'zā
Hausa Alhãli bãbu wani mai wata ni'ima wurinsa wadda ake nẽman sakamakonta.
Verse 20
إِلَّا ٱبْتِغَآءَ وَجْهِ رَبِّهِ ٱلْأَعْلَىٰ
Transliteration illā ib'tighāa wajhi rabbihi l-aʿlā
Hausa Fãce dai nẽman yardar Ubangijinsa Mafi ɗaukaka.
Verse 21
وَلَسَوْفَ يَرْضَىٰ
Transliteration walasawfa yarḍā
Hausa To, lalle ne zai yarda (da sakamakon da zã a bã shi).
Read Surah Al-Layl in another language
- English (word by word)
- Albanian
- Amazigh
- Amharic
- Assamese
- Azerbaijani
- Bambara
- Bangla
- Bosnian
- Bulgarian
- Chechen
- Chinese
- Czech
- Dari
- Dhivehi
- Dutch
- Finnish
- French
- German
- Gujarati
- Hebrew
- Hindi
- Indonesian
- Italian
- Japanese
- Kannada
- Kazakh
- Khmer
- Kinyarwanda
- Korean
- Kurdish
- Luganda
- Malay
- Malayalam
- Maranao
- Marathi
- Nepali
- Norwegian
- Oromo
- Pashto
- Persian
- Polish
- Portuguese
- Romanian
- Russian
- Sindhi
- Sinhala
- Somali
- Spanish
- Swahili
- Swedish
- Tagalog
- Tajik
- Tamil
- Tatar
- Telugu
- Thai
- Turkish
- Ukrainian
- Urdu
- Uyghur
- Uzbek
- Vietnamese
- Yao
- Yoruba
All 114 surahs in Hausa: the Qur’an in Hausa.
Hausa translation: Abubakar Mahmood Jummi, from Quran.com. Transliteration: Quran.com. Recitation: Mishary Alafasy, from EveryAyah.com. MyDugsi is a learning aid, not a replacement for a qualified teacher.