Surah Al-'Alaq in Hausa: translation and audio
Surah 96 · العلق · The Clot · 19 verses
Surah Al-'Alaq verse by verse: the Arabic with a recitation you can repeat, the transliteration, and the Hausa translation by Abubakar Mahmood Jummi. For the meaning of every word, see Surah Al-'Alaq word by word in English.
Verse 1
ٱقْرَأْ بِٱسْمِ رَبِّكَ ٱلَّذِى خَلَقَ
Transliteration iq'ra bi-is'mi rabbika alladhī khalaqa
Hausa Ka yi karatu da sunan Ubangijinka, wanda Ya yi halitta.
Verse 2
خَلَقَ ٱلْإِنسَـٰنَ مِنْ عَلَقٍ
Transliteration khalaqa l-insāna min ʿalaqin
Hausa Ya hahitta mutum daga gudan jini.
Verse 3
ٱقْرَأْ وَرَبُّكَ ٱلْأَكْرَمُ
Transliteration iq'ra warabbuka l-akramu
Hausa Ka yi karatu, kuma Ubangijinka shi ne Mafi karimci.
Verse 4
ٱلَّذِى عَلَّمَ بِٱلْقَلَمِ
Transliteration alladhī ʿallama bil-qalami
Hausa Wanda Ya sanar (da mutum) game da alƙalami.
Verse 5
عَلَّمَ ٱلْإِنسَـٰنَ مَا لَمْ يَعْلَمْ
Transliteration ʿallama l-insāna mā lam yaʿlam
Hausa Ya sanar da mutum abin da bai sani ba.
Verse 6
كَلَّآ إِنَّ ٱلْإِنسَـٰنَ لَيَطْغَىٰٓ
Transliteration kallā inna l-insāna layaṭghā
Hausa A'aha! Lalle, ne mutum haƙĩƙa, yana girman kai (ya ƙi karatu).
Verse 7
أَن رَّءَاهُ ٱسْتَغْنَىٰٓ
Transliteration an raāhu is'taghnā
Hausa Dõmin yã ga kansa, yã wadãta.
Verse 8
إِنَّ إِلَىٰ رَبِّكَ ٱلرُّجْعَىٰٓ
Transliteration inna ilā rabbika l-ruj'ʿā
Hausa Lalle ne zuwa ga Ubangijinka makoma take.
Verse 9
أَرَءَيْتَ ٱلَّذِى يَنْهَىٰ
Transliteration ara-ayta alladhī yanhā
Hausa Shin, kã ga wanda ke hana.
Verse 10
عَبْدًا إِذَا صَلَّىٰٓ
Transliteration ʿabdan idhā ṣallā
Hausa Bãwã idan yã yi salla?
Verse 11
أَرَءَيْتَ إِن كَانَ عَلَى ٱلْهُدَىٰٓ
Transliteration ara-ayta in kāna ʿalā l-hudā
Hausa Ashe, kã gani, idan (shi bãwan) ya kasance a kan shiriya?
Verse 12
أَوْ أَمَرَ بِٱلتَّقْوَىٰٓ
Transliteration aw amara bil-taqwā
Hausa Ko ya yi umurni da taƙawa?
Verse 13
أَرَءَيْتَ إِن كَذَّبَ وَتَوَلَّىٰٓ
Transliteration ara-ayta in kadhaba watawallā
Hausa Ashe, kã gani, idan (shi mai hanin) ya ƙaryata, kuma ya jũya bãya?
Verse 14
أَلَمْ يَعْلَم بِأَنَّ ٱللَّهَ يَرَىٰ
Transliteration alam yaʿlam bi-anna l-laha yarā
Hausa Ashe, bai sani ba cewa Allah Yanã gani?
Verse 15
كَلَّا لَئِن لَّمْ يَنتَهِ لَنَسْفَعًۢا بِٱلنَّاصِيَةِ
Transliteration kallā la-in lam yantahi lanasfaʿan bil-nāṣiyati
Hausa A'aha! Lalle ne, idan bai hanu ba, lalle ne zã Mu ja gãshin makwarkwaɗa.
Verse 16
نَاصِيَةٍ كَـٰذِبَةٍ خَاطِئَةٍ
Transliteration nāṣiyatin kādhibatin khāṭi-atin
Hausa Makwarkwaɗa maƙaryaciya, mai laifi.
Verse 17
فَلْيَدْعُ نَادِيَهُۥ
Transliteration falyadʿu nādiyahu
Hausa Sai ya kirayi ƙungiyarsa.
Verse 18
سَنَدْعُ ٱلزَّبَانِيَةَ
Transliteration sanadʿu l-zabāniyata
Hausa Zã Mu kirayi zabaniyãwa (mala'iku mãsu girma).
Verse 19
كَلَّا لَا تُطِعْهُ وَٱسْجُدْ وَٱقْتَرِب ۩
Transliteration kallā lā tuṭiʿ'hu wa-us'jud wa-iq'tarib
Hausa A'aha kada ka bĩ shi. Kuma ka yi tawali'u, kuma ka nemi kusanta (zuwa ga Ubangijinka).
Read Surah Al-'Alaq in another language
- English (word by word)
- Albanian
- Amazigh
- Amharic
- Assamese
- Azerbaijani
- Bambara
- Bangla
- Bosnian
- Bulgarian
- Chechen
- Chinese
- Czech
- Dari
- Dhivehi
- Dutch
- Finnish
- French
- German
- Gujarati
- Hebrew
- Hindi
- Indonesian
- Italian
- Japanese
- Kannada
- Kazakh
- Khmer
- Kinyarwanda
- Korean
- Kurdish
- Luganda
- Malay
- Malayalam
- Maranao
- Marathi
- Nepali
- Norwegian
- Oromo
- Pashto
- Persian
- Polish
- Portuguese
- Romanian
- Russian
- Sindhi
- Sinhala
- Somali
- Spanish
- Swahili
- Swedish
- Tagalog
- Tajik
- Tamil
- Tatar
- Telugu
- Thai
- Turkish
- Ukrainian
- Urdu
- Uyghur
- Uzbek
- Vietnamese
- Yao
- Yoruba
All 114 surahs in Hausa: the Qur’an in Hausa.
Hausa translation: Abubakar Mahmood Jummi, from Quran.com. Transliteration: Quran.com. Recitation: Mishary Alafasy, from EveryAyah.com. MyDugsi is a learning aid, not a replacement for a qualified teacher.