Surah At-Takwir in Hausa: translation and audio
Surah 81 · التكوير · The Overthrowing · 29 verses
Surah At-Takwir verse by verse: the Arabic with a recitation you can repeat, the transliteration, and the Hausa translation by Abubakar Mahmood Jummi. For the meaning of every word, see Surah At-Takwir word by word in English.
Verse 1
إِذَا ٱلشَّمْسُ كُوِّرَتْ
Transliteration idhā l-shamsu kuwwirat
Hausa Idan rãna aka shafe haskenta
Verse 2
وَإِذَا ٱلنُّجُومُ ٱنكَدَرَتْ
Transliteration wa-idhā l-nujūmu inkadarat
Hausa Kuma idan taurãri suka gurɓãce (wani ya shiga a cikin wani).
Verse 3
وَإِذَا ٱلْجِبَالُ سُيِّرَتْ
Transliteration wa-idhā l-jibālu suyyirat
Hausa Kuma idan duwãtsu aka tafiyar da su.
Verse 4
وَإِذَا ٱلْعِشَارُ عُطِّلَتْ
Transliteration wa-idhā l-ʿishāru ʿuṭṭilat
Hausa Kuma idan rãƙuma mãsu cikunna aka sakẽ su wãwai, bã ga kõwa ba.
Verse 5
وَإِذَا ٱلْوُحُوشُ حُشِرَتْ
Transliteration wa-idhā l-wuḥūshu ḥushirat
Hausa Kuma idan dabbõbin dãji aka tattara su.
Verse 6
وَإِذَا ٱلْبِحَارُ سُجِّرَتْ
Transliteration wa-idhā l-biḥāru sujjirat
Hausa Kuma idan tẽkuna aka mayar da su wuta.
Verse 7
وَإِذَا ٱلنُّفُوسُ زُوِّجَتْ
Transliteration wa-idhā l-nufūsu zuwwijat
Hausa Kuma idan rãyuka aka haɗa su da jikunkunansu.
Verse 8
وَإِذَا ٱلْمَوْءُۥدَةُ سُئِلَتْ
Transliteration wa-idhā l-mawūdatu su-ilat
Hausa Kuma idan wadda aka turbuɗe ta da rai aka tambaye ta.
Verse 9
بِأَىِّ ذَنۢبٍ قُتِلَتْ
Transliteration bi-ayyi dhanbin qutilat
Hausa "Sabõda wane laifi ne aka kashe ta?"
Verse 10
وَإِذَا ٱلصُّحُفُ نُشِرَتْ
Transliteration wa-idhā l-ṣuḥufu nushirat
Hausa Idan takardun ayyuka aka wãtsa su (ga mãsu su).
Verse 11
وَإِذَا ٱلسَّمَآءُ كُشِطَتْ
Transliteration wa-idhā l-samāu kushiṭat
Hausa Kuma idan sama aka fẽɗe ta.
Verse 12
وَإِذَا ٱلْجَحِيمُ سُعِّرَتْ
Transliteration wa-idhā l-jaḥīmu suʿʿirat
Hausa Kuma idan Jahĩm aka hũra ta
Verse 13
وَإِذَا ٱلْجَنَّةُ أُزْلِفَتْ
Transliteration wa-idhā l-janatu uz'lifat
Hausa Kuma idan Aljanna aka kusantar da ita.
Verse 14
عَلِمَتْ نَفْسٌ مَّآ أَحْضَرَتْ
Transliteration ʿalimat nafsun mā aḥḍarat
Hausa Rai ya san abin da ya halartar (a rãnar nan).
Verse 15
فَلَآ أُقْسِمُ بِٱلْخُنَّسِ
Transliteration falā uq'simu bil-khunasi
Hausa To, ba sai Na yi rantsuwa da taurãri matafã ba.
Verse 16
ٱلْجَوَارِ ٱلْكُنَّسِ
Transliteration al-jawāri l-kunasi
Hausa Mãsu gudu suna ɓũya.
Verse 17
وَٱلَّيْلِ إِذَا عَسْعَسَ
Transliteration wa-al-layli idhā ʿasʿasa
Hausa Da dare idan ya bãyar da bãya.
Verse 18
وَٱلصُّبْحِ إِذَا تَنَفَّسَ
Transliteration wal-ṣub'ḥi idhā tanaffasa
Hausa Da sãfiya idan ta yi lumfashi.
Verse 19
إِنَّهُۥ لَقَوْلُ رَسُولٍ كَرِيمٍ
Transliteration innahu laqawlu rasūlin karīmin
Hausa Lalle ne shi (Alƙur'ãni) haƙƙan, maganar wani manzon (Allah) ne mai girma ga Allah.
Verse 20
ذِى قُوَّةٍ عِندَ ذِى ٱلْعَرْشِ مَكِينٍ
Transliteration dhī quwwatin ʿinda dhī l-ʿarshi makīnin
Hausa Mai ƙarfi, mai daraja a wurin Mai Al'arshi.
Verse 21
مُّطَاعٍ ثَمَّ أَمِينٍ
Transliteration muṭāʿin thamma amīnin
Hausa Wanda ake yi wa ɗã'a (wato shugaban malã'iku) ne a can, amintacce.
Verse 22
وَمَا صَاحِبُكُم بِمَجْنُونٍ
Transliteration wamā ṣāḥibukum bimajnūnin
Hausa Kuma abokinku ba mahaukaci ba ne.
Verse 23
وَلَقَدْ رَءَاهُ بِٱلْأُفُقِ ٱلْمُبِينِ
Transliteration walaqad raāhu bil-ufuqi l-mubīni
Hausa Kuma lalle ne, yã gan shi a cikin sararin sama mabayyani.
Verse 24
وَمَا هُوَ عَلَى ٱلْغَيْبِ بِضَنِينٍ
Transliteration wamā huwa ʿalā l-ghaybi biḍanīnin
Hausa Kuma shi, ga gaibi bã mai rowa ba ne.
Verse 25
وَمَا هُوَ بِقَوْلِ شَيْطَـٰنٍ رَّجِيمٍ
Transliteration wamā huwa biqawli shayṭānin rajīmin
Hausa Kuma shi (Alƙur'ani) bã maganar shaiɗani, wanda aka la'ana, ba ce.
Verse 26
فَأَيْنَ تَذْهَبُونَ
Transliteration fa-ayna tadhhabūna
Hausa Shin, a inã zã ku tafi?
Verse 27
إِنْ هُوَ إِلَّا ذِكْرٌ لِّلْعَـٰلَمِينَ
Transliteration in huwa illā dhik'run lil'ʿālamīna
Hausa Lalle ne shi (Alƙur'ãni), bã kõme ba ne fãce gargaɗi ga talikai.
Verse 28
لِمَن شَآءَ مِنكُمْ أَن يَسْتَقِيمَ
Transliteration liman shāa minkum an yastaqīma
Hausa Ga wanda ya so, daga cikinku, ya shiryu.
Verse 29
وَمَا تَشَآءُونَ إِلَّآ أَن يَشَآءَ ٱللَّهُ رَبُّ ٱلْعَـٰلَمِينَ
Transliteration wamā tashāūna illā an yashāa l-lahu rabbu l-ʿālamīna
Hausa Kuma bã zã ku so ba sai idan Allah Ubangijin halitta Yã yarda.
Read Surah At-Takwir in another language
- English (word by word)
- Albanian
- Amazigh
- Amharic
- Assamese
- Azerbaijani
- Bambara
- Bangla
- Bosnian
- Bulgarian
- Chechen
- Chinese
- Czech
- Dari
- Dhivehi
- Dutch
- Finnish
- French
- German
- Gujarati
- Hebrew
- Hindi
- Indonesian
- Italian
- Japanese
- Kannada
- Kazakh
- Khmer
- Kinyarwanda
- Korean
- Kurdish
- Luganda
- Malay
- Malayalam
- Maranao
- Marathi
- Nepali
- Norwegian
- Oromo
- Pashto
- Persian
- Polish
- Portuguese
- Romanian
- Russian
- Sindhi
- Sinhala
- Somali
- Spanish
- Swahili
- Swedish
- Tagalog
- Tajik
- Tamil
- Tatar
- Telugu
- Thai
- Turkish
- Ukrainian
- Urdu
- Uyghur
- Uzbek
- Vietnamese
- Yao
- Yoruba
All 114 surahs in Hausa: the Qur’an in Hausa.
Hausa translation: Abubakar Mahmood Jummi, from Quran.com. Transliteration: Quran.com. Recitation: Mishary Alafasy, from EveryAyah.com. MyDugsi is a learning aid, not a replacement for a qualified teacher.