MyDugsiStart learning

Surah Al-A'la in Hausa: translation and audio

Surah 87 · الأعلى · The Most High · 19 verses

Surah Al-A'la verse by verse: the Arabic with a recitation you can repeat, the transliteration, and the Hausa translation by Abubakar Mahmood Jummi. For the meaning of every word, see Surah Al-A'la word by word in English.

Verse 1

سَبِّحِ ٱسْمَ رَبِّكَ ٱلْأَعْلَى

Transliteration sabbiḥi is'ma rabbika l-aʿlā

Hausa Ka tsarkake sũnan Ubangijinka Mafi ɗaukaka.

Verse 2

ٱلَّذِى خَلَقَ فَسَوَّىٰ

Transliteration alladhī khalaqa fasawwā

Hausa Wanda Yã yi halitta sa'an nan Ya daidaita abin halittar.

Verse 3

وَٱلَّذِى قَدَّرَ فَهَدَىٰ

Transliteration wa-alladhī qaddara fahadā

Hausa Kuma Wanda Ya ƙaddara (abin da Ya so) sannan Ya shiryar, (da mutum ga hanyar alhẽri da ta sharri).

Verse 4

وَٱلَّذِىٓ أَخْرَجَ ٱلْمَرْعَىٰ

Transliteration wa-alladhī akhraja l-marʿā

Hausa Kuma Wanda Ya fitar da makiyãyã.

Verse 5

فَجَعَلَهُۥ غُثَآءً أَحْوَىٰ

Transliteration fajaʿalahu ghuthāan aḥwā

Hausa Sa'an nan Ya mayar da ita ƙeƙasassa, baƙa.

Verse 6

سَنُقْرِئُكَ فَلَا تَنسَىٰٓ

Transliteration sanuq'ri-uka falā tansā

Hausa Za mu karantar da kai (Alƙur'ãni) sabõda haka bã zã ka mantã (shi) ba.

Verse 7

إِلَّا مَا شَآءَ ٱللَّهُ ۚ إِنَّهُۥ يَعْلَمُ ٱلْجَهْرَ وَمَا يَخْفَىٰ

Transliteration illā mā shāa l-lahu innahu yaʿlamu l-jahra wamā yakhfā

Hausa Fãce abin da Allah Ya so, lalle ne Shi (Allah) Ya san bayyane da abin da yake bõye.

Verse 8

وَنُيَسِّرُكَ لِلْيُسْرَىٰ

Transliteration wanuyassiruka lil'yus'rā

Hausa Kuma za Mu sauƙaƙe maka (al'amari) zuwa ga (Shari'a) mai sauƙi.

Verse 9

فَذَكِّرْ إِن نَّفَعَتِ ٱلذِّكْرَىٰ

Transliteration fadhakkir in nafaʿati l-dhik'rā

Hausa Sabõda baka, ka tunãtar, idan tunatarwa zã ta yi amfãni.

Verse 10

سَيَذَّكَّرُ مَن يَخْشَىٰ

Transliteration sayadhakkaru man yakhshā

Hausa Wanda yake tsõron (Allah) Zai tuna.

Verse 11

وَيَتَجَنَّبُهَا ٱلْأَشْقَى

Transliteration wayatajannabuhā l-ashqā

Hausa Kuma shaƙiyyi, zai nisanceta,

Verse 12

ٱلَّذِى يَصْلَى ٱلنَّارَ ٱلْكُبْرَىٰ

Transliteration alladhī yaṣlā l-nāra l-kub'rā

Hausa Wanda zai shiga wutar da tã fi girma.

Verse 13

ثُمَّ لَا يَمُوتُ فِيهَا وَلَا يَحْيَىٰ

Transliteration thumma lā yamūtu fīhā walā yaḥyā

Hausa Sa'an nan bã zai mutu ba a cikinta, kuma bã zai rãyu ba.

Verse 14

قَدْ أَفْلَحَ مَن تَزَكَّىٰ

Transliteration qad aflaḥa man tazakkā

Hausa Lalle ne wanda ya tsarkaka (da ĩmãni) yã sãmu babban rabo.

Verse 15

وَذَكَرَ ٱسْمَ رَبِّهِۦ فَصَلَّىٰ

Transliteration wadhakara is'ma rabbihi faṣallā

Hausa Kuma ya ambaci sũnan Ubangijinsa, sa'an nan yã yi salla.

Verse 16

بَلْ تُؤْثِرُونَ ٱلْحَيَوٰةَ ٱلدُّنْيَا

Transliteration bal tu'thirūna l-ḥayata l-dun'yā

Hausa Ba haka ba! Kunã zãɓin rãyuwa ta kusa dũniya.

Verse 17

وَٱلْـَٔاخِرَةُ خَيْرٌ وَأَبْقَىٰٓ

Transliteration wal-ākhiratu khayrun wa-abqā

Hausa Alhãli Lãhira ita ce mafi alheri kuma mafi wanzuwa.

Verse 18

إِنَّ هَـٰذَا لَفِى ٱلصُّحُفِ ٱلْأُولَىٰ

Transliteration inna hādhā lafī l-ṣuḥufi l-ūlā

Hausa Lalle ne, wannan yanã a cikin littafan farko.

Verse 19

صُحُفِ إِبْرَٰهِيمَ وَمُوسَىٰ

Transliteration ṣuḥufi ib'rāhīma wamūsā

Hausa Littaffan Ibrãhĩm da Mũsã.

Read Surah Al-A'la in another language

All languages

All 114 surahs in Hausa: the Qur’an in Hausa.

Learn it in MyDugsi

Hausa translation: Abubakar Mahmood Jummi, from Quran.com. Transliteration: Quran.com. Recitation: Mishary Alafasy, from EveryAyah.com. MyDugsi is a learning aid, not a replacement for a qualified teacher.