Surah Al-Mutaffifin in Hausa: translation and audio
Surah 83 · المطففين · The Defrauding · 36 verses
Surah Al-Mutaffifin verse by verse: the Arabic with a recitation you can repeat, the transliteration, and the Hausa translation by Abubakar Mahmood Jummi. For the meaning of every word, see Surah Al-Mutaffifin word by word in English.
Verse 1
وَيْلٌ لِّلْمُطَفِّفِينَ
Transliteration waylun lil'muṭaffifīna
Hausa Bone ya tabbata ga mãsu naƙƙasãwa.
Verse 2
ٱلَّذِينَ إِذَا ٱكْتَالُوا۟ عَلَى ٱلنَّاسِ يَسْتَوْفُونَ
Transliteration alladhīna idhā ik'tālū ʿalā l-nāsi yastawfūna
Hausa Waɗanda suke idan suka auna daga mutãne suna cika mũdu.
Verse 3
وَإِذَا كَالُوهُمْ أَو وَّزَنُوهُمْ يُخْسِرُونَ
Transliteration wa-idhā kālūhum aw wazanūhum yukh'sirūna
Hausa Kuma idan sun auna musu da zakka ko da sikẽli, suna ragẽwa
Verse 4
أَلَا يَظُنُّ أُو۟لَـٰٓئِكَ أَنَّهُم مَّبْعُوثُونَ
Transliteration alā yaẓunnu ulāika annahum mabʿūthūna
Hausa Ashe! Waɗancan bã su tabbata cẽwa lalle sũ, ana tãyar da su ba?
Verse 5
لِيَوْمٍ عَظِيمٍ
Transliteration liyawmin ʿaẓīmin
Hausa Domin yini mai girma.
Verse 6
يَوْمَ يَقُومُ ٱلنَّاسُ لِرَبِّ ٱلْعَـٰلَمِينَ
Transliteration yawma yaqūmu l-nāsu lirabbi l-ʿālamīna
Hausa Yinin da mutãne ke tãshi zuwa ga Ubangijin halitta?
Verse 7
كَلَّآ إِنَّ كِتَـٰبَ ٱلْفُجَّارِ لَفِى سِجِّينٍ
Transliteration kallā inna kitāba l-fujāri lafī sijjīnin
Hausa Haƙĩƙa lalle ne littãfin fãjirai dãhir, yana a cikin Sijjĩn.
Verse 8
وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا سِجِّينٌ
Transliteration wamā adrāka mā sijjīnun
Hausa Kuma, mẽ ya sanar da kai abin da akẽ cẽ wa Sijjĩn?
Verse 9
كِتَـٰبٌ مَّرْقُومٌ
Transliteration kitābun marqūmun
Hausa Wani ittãfi ne rubũtacce.
Verse 10
وَيْلٌ يَوْمَئِذٍ لِّلْمُكَذِّبِينَ
Transliteration waylun yawma-idhin lil'mukadhibīna
Hausa Bone yã tabbata a rãnar nan ga mãsu ƙaryatãwa.
Verse 11
ٱلَّذِينَ يُكَذِّبُونَ بِيَوْمِ ٱلدِّينِ
Transliteration alladhīna yukadhibūna biyawmi l-dīni
Hausa Waɗanda suke ƙaryatãwa game da rãnar sakamako.
Verse 12
وَمَا يُكَذِّبُ بِهِۦٓ إِلَّا كُلُّ مُعْتَدٍ أَثِيمٍ
Transliteration wamā yukadhibu bihi illā kullu muʿ'tadin athīmin
Hausa Babũ mai ƙaryatãwa gare shi fãce dukan mai ƙẽtare haddi mai yawan zunubi.
Verse 13
إِذَا تُتْلَىٰ عَلَيْهِ ءَايَـٰتُنَا قَالَ أَسَـٰطِيرُ ٱلْأَوَّلِينَ
Transliteration idhā tut'lā ʿalayhi āyātunā qāla asāṭīru l-awalīna
Hausa Idan ana karãtun ãyõyinmu, a kansa, sai ya ce: tãtsũniyõyin mutãnen farko ne.
Verse 14
كَلَّا ۖ بَلْ ۜ رَانَ عَلَىٰ قُلُوبِهِم مَّا كَانُوا۟ يَكْسِبُونَ
Transliteration kallā bal rāna ʿalā qulūbihim mā kānū yaksibūna
Hausa A'aha! Bã haka ba, abin da suka kasance suna aikatãwa dai, yã yi tsãtsa a cikin zukãtãnsu.
Verse 15
كَلَّآ إِنَّهُمْ عَن رَّبِّهِمْ يَوْمَئِذٍ لَّمَحْجُوبُونَ
Transliteration kallā innahum ʿan rabbihim yawma-idhin lamaḥjūbūna
Hausa A'aha! Haƙĩƙa, lalle ne sũ daga Ubangijinsu, rãnar nan, waɗanda ake shãmakancẽwa ne.
Verse 16
ثُمَّ إِنَّهُمْ لَصَالُوا۟ ٱلْجَحِيمِ
Transliteration thumma innahum laṣālū l-jaḥīmi
Hausa Sa'an nan, lalle ne, sũ mãsu shiga cikin Jahĩm ne.
Verse 17
ثُمَّ يُقَالُ هَـٰذَا ٱلَّذِى كُنتُم بِهِۦ تُكَذِّبُونَ
Transliteration thumma yuqālu hādhā alladhī kuntum bihi tukadhibūna
Hausa Sa'an nan a ce: "Wannan shi ne abin da kuka kasance kuna ƙaryatãwa game da shi."
Verse 18
كَلَّآ إِنَّ كِتَـٰبَ ٱلْأَبْرَارِ لَفِى عِلِّيِّينَ
Transliteration kallā inna kitāba l-abrāri lafī ʿilliyyīna
Hausa A'aha! Haƙĩƙa lalle ne littãfin mãsu ɗã'ã yana a cikin Illiyyĩna?
Verse 19
وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا عِلِّيُّونَ
Transliteration wamā adrāka mā ʿilliyyūna
Hausa Kuma mẽne ne yã sanar da kai abin da ake cẽwa Illiyyũna?
Verse 20
كِتَـٰبٌ مَّرْقُومٌ
Transliteration kitābun marqūmun
Hausa Wani littãfi ne rubũtacce.
Verse 21
يَشْهَدُهُ ٱلْمُقَرَّبُونَ
Transliteration yashhaduhu l-muqarabūna
Hausa Muƙarrabai suke halarta shi.
Verse 22
إِنَّ ٱلْأَبْرَارَ لَفِى نَعِيمٍ
Transliteration inna l-abrāra lafī naʿīmin
Hausa Lalle ne, mãsu ɗã'ã ga Allah tabbas suna cikin ni'ima.
Verse 23
عَلَى ٱلْأَرَآئِكِ يَنظُرُونَ
Transliteration ʿalā l-arāiki yanẓurūna
Hausa A kan karagu, suna ta kallo.
Verse 24
تَعْرِفُ فِى وُجُوهِهِمْ نَضْرَةَ ٱلنَّعِيمِ
Transliteration taʿrifu fī wujūhihim naḍrata l-naʿīmi
Hausa Kana sani a cikin fuskõkinsu, akwai kwarjinin ni'ima.
Verse 25
يُسْقَوْنَ مِن رَّحِيقٍ مَّخْتُومٍ
Transliteration yus'qawna min raḥīqin makhtūmin
Hausa Ana shãyar da sũ daga wata giya wadda aka yunƙe a kan rufinta.
Verse 26
خِتَـٰمُهُۥ مِسْكٌ ۚ وَفِى ذَٰلِكَ فَلْيَتَنَافَسِ ٱلْمُتَنَـٰفِسُونَ
Transliteration khitāmuhu mis'kun wafī dhālika falyatanāfasi l-mutanāfisūna
Hausa ¡arshen kurɓinta miski ne. To, a cikin wannan, mãsu gwagwarmaya su yi ta gwagwarmayar nẽma.
Verse 27
وَمِزَاجُهُۥ مِن تَسْنِيمٍ
Transliteration wamizājuhu min tasnīmin
Hausa Kuma abin da ake gauraya ta da shi, daga tasnĩm yake.
Verse 28
عَيْنًا يَشْرَبُ بِهَا ٱلْمُقَرَّبُونَ
Transliteration ʿaynan yashrabu bihā l-muqarabūna
Hausa (Wato) wani marmaro ne wanda muƙarrabai ke sha daga gare shi.
Verse 29
إِنَّ ٱلَّذِينَ أَجْرَمُوا۟ كَانُوا۟ مِنَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ يَضْحَكُونَ
Transliteration inna alladhīna ajramū kānū mina alladhīna āmanū yaḍḥakūna
Hausa Lalle ne, waɗanda suka kãfirta sun kasance (a dũniya) suna yi wa waɗanda suka yi ĩmãni dãriya.
Verse 30
وَإِذَا مَرُّوا۟ بِهِمْ يَتَغَامَزُونَ
Transliteration wa-idhā marrū bihim yataghāmazūna
Hausa Kuma idan sun shuɗe su sai su dinga yin zunɗe.
Verse 31
وَإِذَا ٱنقَلَبُوٓا۟ إِلَىٰٓ أَهْلِهِمُ ٱنقَلَبُوا۟ فَكِهِينَ
Transliteration wa-idhā inqalabū ilā ahlihimu inqalabū fakihīna
Hausa Kuma idan suka jũya zuwa ga iyãlansu, sai su tafi suna kãkãci.
Verse 32
وَإِذَا رَأَوْهُمْ قَالُوٓا۟ إِنَّ هَـٰٓؤُلَآءِ لَضَآلُّونَ
Transliteration wa-idhā ra-awhum qālū inna hāulāi laḍāllūna
Hausa Kuma idan sun gan su sai su ce: "Lalle waɗannan ɓatattu ne."
Verse 33
وَمَآ أُرْسِلُوا۟ عَلَيْهِمْ حَـٰفِظِينَ
Transliteration wamā ur'silū ʿalayhim ḥāfiẓīna
Hausa Alhãli kuwa, ba a aike su ba dõmin su zama mãsu tsaro a kansu.
Verse 34
فَٱلْيَوْمَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ مِنَ ٱلْكُفَّارِ يَضْحَكُونَ
Transliteration fal-yawma alladhīna āmanū mina l-kufāri yaḍḥakūna
Hausa To, yau fa (a Lãhira] waɗanda suka yi ĩmãni, sũ ke yi wa kãfirai dãriya.
Verse 35
عَلَى ٱلْأَرَآئِكِ يَنظُرُونَ
Transliteration ʿalā l-arāiki yanẓurūna
Hausa A kan karagu, suna ta kallo.
Verse 36
هَلْ ثُوِّبَ ٱلْكُفَّارُ مَا كَانُوا۟ يَفْعَلُونَ
Transliteration hal thuwwiba l-kufāru mā kānū yafʿalūna
Hausa Shin an sãka ma kãfirai abin da suka kasance suna aikatawa?
Read Surah Al-Mutaffifin in another language
- English (word by word)
- Albanian
- Amazigh
- Amharic
- Assamese
- Azerbaijani
- Bambara
- Bangla
- Bosnian
- Bulgarian
- Chechen
- Chinese
- Czech
- Dari
- Dhivehi
- Dutch
- Finnish
- French
- German
- Gujarati
- Hebrew
- Hindi
- Indonesian
- Italian
- Japanese
- Kannada
- Kazakh
- Khmer
- Kinyarwanda
- Korean
- Kurdish
- Luganda
- Malay
- Malayalam
- Maranao
- Marathi
- Nepali
- Norwegian
- Oromo
- Pashto
- Persian
- Polish
- Portuguese
- Romanian
- Russian
- Sindhi
- Sinhala
- Somali
- Spanish
- Swahili
- Swedish
- Tagalog
- Tajik
- Tamil
- Tatar
- Telugu
- Thai
- Turkish
- Ukrainian
- Urdu
- Uyghur
- Uzbek
- Vietnamese
- Yao
- Yoruba
All 114 surahs in Hausa: the Qur’an in Hausa.
Hausa translation: Abubakar Mahmood Jummi, from Quran.com. Transliteration: Quran.com. Recitation: Mishary Alafasy, from EveryAyah.com. MyDugsi is a learning aid, not a replacement for a qualified teacher.