Surah Al-Ghashiyah in Hausa: translation and audio
Surah 88 · الغاشية · The Overwhelming · 26 verses
Surah Al-Ghashiyah verse by verse: the Arabic with a recitation you can repeat, the transliteration, and the Hausa translation by Abubakar Mahmood Jummi. For the meaning of every word, see Surah Al-Ghashiyah word by word in English.
Verse 1
هَلْ أَتَىٰكَ حَدِيثُ ٱلْغَـٰشِيَةِ
Transliteration hal atāka ḥadīthu l-ghāshiyati
Hausa Lalle ne labãrin (¡iyãma) mai rufe mutãne da tsoronta yã zo maka?
Verse 2
وُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ خَـٰشِعَةٌ
Transliteration wujūhun yawma-idhin khāshiʿatun
Hausa Wasu huskõki a rãnar nan ƙasƙantattu ne.
Verse 3
عَامِلَةٌ نَّاصِبَةٌ
Transliteration ʿāmilatun nāṣibatun
Hausa Mãsu aikin wahala ne, mãsu gajiya.
Verse 4
تَصْلَىٰ نَارًا حَامِيَةً
Transliteration taṣlā nāran ḥāmiyatan
Hausa Zã su shiga wata wuta mai zãfi.
Verse 5
تُسْقَىٰ مِنْ عَيْنٍ ءَانِيَةٍ
Transliteration tus'qā min ʿaynin āniyatin
Hausa Ana shãyar da su daga wani marmaro mai zãfin ruwa.
Verse 6
لَّيْسَ لَهُمْ طَعَامٌ إِلَّا مِن ضَرِيعٍ
Transliteration laysa lahum ṭaʿāmun illā min ḍarīʿin
Hausa Ba su da wani abinci fãce dai daga danyi.
Verse 7
لَّا يُسْمِنُ وَلَا يُغْنِى مِن جُوعٍ
Transliteration lā yus'minu walā yugh'nī min jūʿin
Hausa Bã ya sanya ƙiba, kuma bã zai wadãtar daga yunwa ba.
Verse 8
وُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ نَّاعِمَةٌ
Transliteration wujūhun yawma-idhin nāʿimatun
Hausa Wasu huskõki a rãnar nan mãsu ni'ima ne.
Verse 9
لِّسَعْيِهَا رَاضِيَةٌ
Transliteration lisaʿyihā rāḍiyatun
Hausa Game da aikinsu, masu yarda ne.
Verse 10
فِى جَنَّةٍ عَالِيَةٍ
Transliteration fī jannatin ʿāliyatin
Hausa (Suna) a cikin Aljanna maɗaukakiya.
Verse 11
لَّا تَسْمَعُ فِيهَا لَـٰغِيَةً
Transliteration lā tasmaʿu fīhā lāghiyatan
Hausa Bã zã su ji yãsassar magana ba, a cikinta.
Verse 12
فِيهَا عَيْنٌ جَارِيَةٌ
Transliteration fīhā ʿaynun jāriyatun
Hausa A cikinta akwai marmaro mai gudãna.
Verse 13
فِيهَا سُرُرٌ مَّرْفُوعَةٌ
Transliteration fīhā sururun marfūʿatun
Hausa A cikinta akwai gadãje maɗaukaka.
Verse 14
وَأَكْوَابٌ مَّوْضُوعَةٌ
Transliteration wa-akwābun mawḍūʿatun
Hausa Da kõfuna ar'aje.
Verse 15
وَنَمَارِقُ مَصْفُوفَةٌ
Transliteration wanamāriqu maṣfūfatun
Hausa Da filõli jẽre,
Verse 16
وَزَرَابِىُّ مَبْثُوثَةٌ
Transliteration wazarābiyyu mabthūthatun
Hausa Da katifu shimfiɗe.
Verse 17
أَفَلَا يَنظُرُونَ إِلَى ٱلْإِبِلِ كَيْفَ خُلِقَتْ
Transliteration afalā yanẓurūna ilā l-ibili kayfa khuliqat
Hausa Ashe to bã zã su dũbãwa ba ga rãƙumã yadda aka halitta su?
Verse 18
وَإِلَى ٱلسَّمَآءِ كَيْفَ رُفِعَتْ
Transliteration wa-ilā l-samāi kayfa rufiʿat
Hausa Da zuwa ga sama yadda aka ɗaukaka ta?
Verse 19
وَإِلَى ٱلْجِبَالِ كَيْفَ نُصِبَتْ
Transliteration wa-ilā l-jibāli kayfa nuṣibat
Hausa Da zuwa ga duwãtsu yadda aka kafa su?
Verse 20
وَإِلَى ٱلْأَرْضِ كَيْفَ سُطِحَتْ
Transliteration wa-ilā l-arḍi kayfa suṭiḥat
Hausa Da zuwa ga ƙasa yadda aka shimfiɗã ta?
Verse 21
فَذَكِّرْ إِنَّمَآ أَنتَ مُذَكِّرٌ
Transliteration fadhakkir innamā anta mudhakkirun
Hausa sabõda haka, ka yi wa'azi, kai mai yin wa'azi ne kawai.
Verse 22
لَّسْتَ عَلَيْهِم بِمُصَيْطِرٍ
Transliteration lasta ʿalayhim bimuṣayṭirin
Hausa Ba ka zama mai ĩkon tanƙwasãwa a kansu ba.
Verse 23
إِلَّا مَن تَوَلَّىٰ وَكَفَرَ
Transliteration illā man tawallā wakafara
Hausa Fãce dai duk wanda ya jũya bãya, kuma ya kãfirta.
Verse 24
فَيُعَذِّبُهُ ٱللَّهُ ٱلْعَذَابَ ٱلْأَكْبَرَ
Transliteration fayuʿadhibuhu l-lahu l-ʿadhāba l-akbara
Hausa To, Allah zai yi masa azãba, azãbar nan da take mafi girma.
Verse 25
إِنَّ إِلَيْنَآ إِيَابَهُمْ
Transliteration inna ilaynā iyābahum
Hausa Lalle ne, zuwa gare Mu kõmõwarsu take.
Verse 26
ثُمَّ إِنَّ عَلَيْنَا حِسَابَهُم
Transliteration thumma inna ʿalaynā ḥisābahum
Hausa Sa'an nan lalle ne aikinMu ne Mu yi musu hisãbi.
Read Surah Al-Ghashiyah in another language
- English (word by word)
- Albanian
- Amazigh
- Amharic
- Assamese
- Azerbaijani
- Bambara
- Bangla
- Bosnian
- Bulgarian
- Chechen
- Chinese
- Czech
- Dari
- Dhivehi
- Dutch
- Finnish
- French
- German
- Gujarati
- Hebrew
- Hindi
- Indonesian
- Italian
- Japanese
- Kannada
- Kazakh
- Khmer
- Kinyarwanda
- Korean
- Kurdish
- Luganda
- Malay
- Malayalam
- Maranao
- Marathi
- Nepali
- Norwegian
- Oromo
- Pashto
- Persian
- Polish
- Portuguese
- Romanian
- Russian
- Sindhi
- Sinhala
- Somali
- Spanish
- Swahili
- Swedish
- Tagalog
- Tajik
- Tamil
- Tatar
- Telugu
- Thai
- Turkish
- Ukrainian
- Urdu
- Uyghur
- Uzbek
- Vietnamese
- Yao
- Yoruba
All 114 surahs in Hausa: the Qur’an in Hausa.
Hausa translation: Abubakar Mahmood Jummi, from Quran.com. Transliteration: Quran.com. Recitation: Mishary Alafasy, from EveryAyah.com. MyDugsi is a learning aid, not a replacement for a qualified teacher.