Surah Al-Fajr in Hausa: translation and audio
Surah 89 · الفجر · The Dawn · 30 verses
Surah Al-Fajr verse by verse: the Arabic with a recitation you can repeat, the transliteration, and the Hausa translation by Abubakar Mahmood Jummi. For the meaning of every word, see Surah Al-Fajr word by word in English.
Verse 1
وَٱلْفَجْرِ
Transliteration wal-fajri
Hausa Inã rantsuwa da alfijiri.
Verse 2
وَلَيَالٍ عَشْرٍ
Transliteration walayālin ʿashrin
Hausa Da darũruwa gõma.
Verse 3
وَٱلشَّفْعِ وَٱلْوَتْرِ
Transliteration wal-shafʿi wal-watri
Hausa Da (adadi na) cikã da (na) mãrã.
Verse 4
وَٱلَّيْلِ إِذَا يَسْرِ
Transliteration wa-al-layli idhā yasri
Hausa Da dare idan yana shũɗewa.
Verse 5
هَلْ فِى ذَٰلِكَ قَسَمٌ لِّذِى حِجْرٍ
Transliteration hal fī dhālika qasamun lidhī ḥij'rin
Hausa Ko a cikin waɗannan akwai abin rantsuwa ga mai hankali (da yake kange shi daga zunubi)?
Verse 6
أَلَمْ تَرَ كَيْفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِعَادٍ
Transliteration alam tara kayfa faʿala rabbuka biʿādin
Hausa Ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata da Ãdãwa ba?
Verse 7
إِرَمَ ذَاتِ ٱلْعِمَادِ
Transliteration irama dhāti l-ʿimādi
Hausa Iramawa mãsu sakon ƙĩrar jiki.
Verse 8
ٱلَّتِى لَمْ يُخْلَقْ مِثْلُهَا فِى ٱلْبِلَـٰدِ
Transliteration allatī lam yukh'laq mith'luhā fī l-bilādi
Hausa Waɗanda ba a halitta kwatankwacinsu ba a cikin garũruwa (na dũniya).
Verse 9
وَثَمُودَ ٱلَّذِينَ جَابُوا۟ ٱلصَّخْرَ بِٱلْوَادِ
Transliteration wathamūda alladhīna jābū l-ṣakhra bil-wādi
Hausa Da samũdãwa waɗanda suka fasa duwãtsu a cikin Wadi suka yi gidãje)?
Verse 10
وَفِرْعَوْنَ ذِى ٱلْأَوْتَادِ
Transliteration wafir'ʿawna dhī l-awtādi
Hausa Da Fir'auna mai turãku.
Verse 11
ٱلَّذِينَ طَغَوْا۟ فِى ٱلْبِلَـٰدِ
Transliteration alladhīna ṭaghaw fī l-bilādi
Hausa Waɗanda suka ƙẽtare iyãkarsu, a cikin garũruwa?
Verse 12
فَأَكْثَرُوا۟ فِيهَا ٱلْفَسَادَ
Transliteration fa-aktharū fīhā l-fasāda
Hausa Sabõda haka, suka yawaita yin ɓarna a cikinsu.
Verse 13
فَصَبَّ عَلَيْهِمْ رَبُّكَ سَوْطَ عَذَابٍ
Transliteration faṣabba ʿalayhim rabbuka sawṭa ʿadhābin
Hausa Sabõda haka Ubangijinka Ya zuba musu bũlãlar azãba.
Verse 14
إِنَّ رَبَّكَ لَبِٱلْمِرْصَادِ
Transliteration inna rabbaka labil-mir'ṣādi
Hausa Lalle ne, Ubangijinka Yana nan a mafaka.
Verse 15
فَأَمَّا ٱلْإِنسَـٰنُ إِذَا مَا ٱبْتَلَىٰهُ رَبُّهُۥ فَأَكْرَمَهُۥ وَنَعَّمَهُۥ فَيَقُولُ رَبِّىٓ أَكْرَمَنِ
Transliteration fa-ammā l-insānu idhā mā ib'talāhu rabbuhu fa-akramahu wanaʿʿamahu fayaqūlu rabbī akramani
Hausa To, amma fa mutum idan Ubangijibsa Ya jarraba shi, wãto Yã girmama shi kuma Ya yi masa ni'ima, sai ya ce: "Ubangijina Ya girmama ni."
Verse 16
وَأَمَّآ إِذَا مَا ٱبْتَلَىٰهُ فَقَدَرَ عَلَيْهِ رِزْقَهُۥ فَيَقُولُ رَبِّىٓ أَهَـٰنَنِ
Transliteration wa-ammā idhā mā ib'talāhu faqadara ʿalayhi riz'qahu fayaqūlu rabbī ahānani
Hausa Kuma idan Ya jarraba shi, wãto Ya ƙuntata masa abincinsa, sai ya ce: "Ubangijina Ya walãkanta ni."
Verse 17
كَلَّا ۖ بَل لَّا تُكْرِمُونَ ٱلْيَتِيمَ
Transliteration kallā bal lā tuk'rimūna l-yatīma
Hausa A'aha! Bari wannan, ai bã ku girmama marãya!
Verse 18
وَلَا تَحَـٰٓضُّونَ عَلَىٰ طَعَامِ ٱلْمِسْكِينِ
Transliteration walā taḥāḍḍūna ʿalā ṭaʿāmi l-mis'kīni
Hausa Bã ku kwaɗaitã wa jũnanku ga (tattalin) abincin matalauci!
Verse 19
وَتَأْكُلُونَ ٱلتُّرَاثَ أَكْلًا لَّمًّا
Transliteration watakulūna l-turātha aklan lamman
Hausa Kuma kuna cin dũkiyar gãdo, ci na tãrãwa.
Verse 20
وَتُحِبُّونَ ٱلْمَالَ حُبًّا جَمًّا
Transliteration watuḥibbūna l-māla ḥubban jamman
Hausa Kuma kuna son dũkiya, so mai yawa.
Verse 21
كَلَّآ إِذَا دُكَّتِ ٱلْأَرْضُ دَكًّا دَكًّا
Transliteration kallā idhā dukkati l-arḍu dakkan dakkan
Hausa A'aha! Idan aka niƙa ƙasa niƙewa sosai.
Verse 22
وَجَآءَ رَبُّكَ وَٱلْمَلَكُ صَفًّا صَفًّا
Transliteration wajāa rabbuka wal-malaku ṣaffan ṣaffan
Hausa Kuma Ubangijinka Ya zo, alhãli malã'iku na jẽre, sahu- sahu.
Verse 23
وَجِا۟ىٓءَ يَوْمَئِذٍۭ بِجَهَنَّمَ ۚ يَوْمَئِذٍ يَتَذَكَّرُ ٱلْإِنسَـٰنُ وَأَنَّىٰ لَهُ ٱلذِّكْرَىٰ
Transliteration wajīa yawma-idhin bijahannama yawma-idhin yatadhakkaru l-insānu wa-annā lahu l-dhik'rā
Hausa Kuma a ranar nan aka zo da Jahannama. A ranar nan mutum zai yi tunãni. To, inã fa tunãni yake a gare shi!
Verse 24
يَقُولُ يَـٰلَيْتَنِى قَدَّمْتُ لِحَيَاتِى
Transliteration yaqūlu yālaytanī qaddamtu liḥayātī
Hausa Yana dinga cẽwa, "Kaitona, dã na gabatar (da aikin ƙwarai) domin rãyuwata!"
Verse 25
فَيَوْمَئِذٍ لَّا يُعَذِّبُ عَذَابَهُۥٓ أَحَدٌ
Transliteration fayawma-idhin lā yuʿadhibu ʿadhābahu aḥadun
Hausa To, a rãnar nan bãbu wani mai yin azãba irin azãbar Allah.
Verse 26
وَلَا يُوثِقُ وَثَاقَهُۥٓ أَحَدٌ
Transliteration walā yūthiqu wathāqahu aḥadun
Hausa Kuma bãbu wani mai ɗauri irin ɗaurin Sa.
Verse 27
يَـٰٓأَيَّتُهَا ٱلنَّفْسُ ٱلْمُطْمَئِنَّةُ
Transliteration yāayyatuhā l-nafsu l-muṭ'ma-inatu
Hausa Yã kai rai mai natsuwa!
Verse 28
ٱرْجِعِىٓ إِلَىٰ رَبِّكِ رَاضِيَةً مَّرْضِيَّةً
Transliteration ir'jiʿī ilā rabbiki rāḍiyatan marḍiyyatan
Hausa Ka koma zuwa ga Ubangijinka, alhãli kana mai yarda (da abin da Ya ƙaddara maka a dũniya) abar yardarwa (da sakamakon da zã a ba ka a Lãhira).
Verse 29
فَٱدْخُلِى فِى عِبَـٰدِى
Transliteration fa-ud'khulī fī ʿibādī
Hausa Sabõbda haka, ka shiga cikin bãyi Na (mãsu bin umurui a dũniya).
Verse 30
وَٱدْخُلِى جَنَّتِى
Transliteration wa-ud'khulī jannatī
Hausa Kuma ka shiga AljannaTa (a Lãhira).
Read Surah Al-Fajr in another language
- English (word by word)
- Albanian
- Amazigh
- Amharic
- Assamese
- Azerbaijani
- Bambara
- Bangla
- Bosnian
- Bulgarian
- Chechen
- Chinese
- Czech
- Dari
- Dhivehi
- Dutch
- Finnish
- French
- German
- Gujarati
- Hebrew
- Hindi
- Indonesian
- Italian
- Japanese
- Kannada
- Kazakh
- Khmer
- Kinyarwanda
- Korean
- Kurdish
- Luganda
- Malay
- Malayalam
- Maranao
- Marathi
- Nepali
- Norwegian
- Oromo
- Pashto
- Persian
- Polish
- Portuguese
- Romanian
- Russian
- Sindhi
- Sinhala
- Somali
- Spanish
- Swahili
- Swedish
- Tagalog
- Tajik
- Tamil
- Tatar
- Telugu
- Thai
- Turkish
- Ukrainian
- Urdu
- Uyghur
- Uzbek
- Vietnamese
- Yao
- Yoruba
All 114 surahs in Hausa: the Qur’an in Hausa.
Hausa translation: Abubakar Mahmood Jummi, from Quran.com. Transliteration: Quran.com. Recitation: Mishary Alafasy, from EveryAyah.com. MyDugsi is a learning aid, not a replacement for a qualified teacher.