Surah Ash-Shams in Hausa: translation and audio
Surah 91 · الشمس · The Sun · 15 verses
Surah Ash-Shams verse by verse: the Arabic with a recitation you can repeat, the transliteration, and the Hausa translation by Abubakar Mahmood Jummi. For the meaning of every word, see Surah Ash-Shams word by word in English.
Verse 1
وَٱلشَّمْسِ وَضُحَىٰهَا
Transliteration wal-shamsi waḍuḥāhā
Hausa Ina rantsuwa da rãnã da hantsinta.
Verse 2
وَٱلْقَمَرِ إِذَا تَلَىٰهَا
Transliteration wal-qamari idhā talāhā
Hausa Kuma da wata idan ya bi ta.
Verse 3
وَٱلنَّهَارِ إِذَا جَلَّىٰهَا
Transliteration wal-nahāri idhā jallāhā
Hausa Da yini a lõkacin da ya bayyana ta.
Verse 4
وَٱلَّيْلِ إِذَا يَغْشَىٰهَا
Transliteration wa-al-layli idhā yaghshāhā
Hausa Da dare a lõkacin da ya ke rufe ta.
Verse 5
وَٱلسَّمَآءِ وَمَا بَنَىٰهَا
Transliteration wal-samāi wamā banāhā
Hausa Da sama da abin da ya gina ta.
Verse 6
وَٱلْأَرْضِ وَمَا طَحَىٰهَا
Transliteration wal-arḍi wamā ṭaḥāhā
Hausa Da ƙasã da abin da ya shimfiɗa ta.
Verse 7
وَنَفْسٍ وَمَا سَوَّىٰهَا
Transliteration wanafsin wamā sawwāhā
Hausa Da rai da abin da ya daidaita shi.
Verse 8
فَأَلْهَمَهَا فُجُورَهَا وَتَقْوَىٰهَا
Transliteration fa-alhamahā fujūrahā wataqwāhā
Hausa Sa'an nan ya yi masa Ilhamar fãjircinsa da shiryuwarsa.
Verse 9
قَدْ أَفْلَحَ مَن زَكَّىٰهَا
Transliteration qad aflaḥa man zakkāhā
Hausa Lalle ne wanda ya tsarkake shi (rai) ya sãmi babban rabo.
Verse 10
وَقَدْ خَابَ مَن دَسَّىٰهَا
Transliteration waqad khāba man dassāhā
Hausa Kuma lalle ne wanda ya turbuɗe shi (da laifi) ya tãɓe.
Verse 11
كَذَّبَتْ ثَمُودُ بِطَغْوَىٰهَآ
Transliteration kadhabat thamūdu biṭaghwāhā
Hausa Samũdãwa sun ƙaryata (Annabinsu), dõmin girman kansu.
Verse 12
إِذِ ٱنۢبَعَثَ أَشْقَىٰهَا
Transliteration idhi inbaʿatha ashqāhā
Hausa A lõkacin da mafi shaƙãwarsu ya tafi (wurin sõke rãkumar sãlihu).
Verse 13
فَقَالَ لَهُمْ رَسُولُ ٱللَّهِ نَاقَةَ ٱللَّهِ وَسُقْيَـٰهَا
Transliteration faqāla lahum rasūlu l-lahi nāqata l-lahi wasuq'yāhā
Hausa Sai Manzon Allah ya gaya musu cewa: "Ina tsõratar da ku ga rãƙumar Allah da ruwan shanta!"
Verse 14
فَكَذَّبُوهُ فَعَقَرُوهَا فَدَمْدَمَ عَلَيْهِمْ رَبُّهُم بِذَنۢبِهِمْ فَسَوَّىٰهَا
Transliteration fakadhabūhu faʿaqarūhā fadamdama ʿalayhim rabbuhum bidhanbihim fasawwāhā
Hausa Sai suka ƙaryata shi, sa'an nan suka sõke ta. Sabõda haka Ubangijinsu Ya darkãke su, sabõda zunubinsu. Sa'an nan Ya daidaita ta (azãbar ga mai laifi da maras laifi).
Verse 15
وَلَا يَخَافُ عُقْبَـٰهَا
Transliteration walā yakhāfu ʿuq'bāhā
Hausa Kuma bã ya tsõron ãƙibarta (ita halakãwar).
Read Surah Ash-Shams in another language
- English (word by word)
- Albanian
- Amazigh
- Amharic
- Assamese
- Azerbaijani
- Bambara
- Bangla
- Bosnian
- Bulgarian
- Chechen
- Chinese
- Czech
- Dari
- Dhivehi
- Dutch
- Finnish
- French
- German
- Gujarati
- Hebrew
- Hindi
- Indonesian
- Italian
- Japanese
- Kannada
- Kazakh
- Khmer
- Kinyarwanda
- Korean
- Kurdish
- Luganda
- Malay
- Malayalam
- Maranao
- Marathi
- Nepali
- Norwegian
- Oromo
- Pashto
- Persian
- Polish
- Portuguese
- Romanian
- Russian
- Sindhi
- Sinhala
- Somali
- Spanish
- Swahili
- Swedish
- Tagalog
- Tajik
- Tamil
- Tatar
- Telugu
- Thai
- Turkish
- Ukrainian
- Urdu
- Uyghur
- Uzbek
- Vietnamese
- Yao
- Yoruba
All 114 surahs in Hausa: the Qur’an in Hausa.
Hausa translation: Abubakar Mahmood Jummi, from Quran.com. Transliteration: Quran.com. Recitation: Mishary Alafasy, from EveryAyah.com. MyDugsi is a learning aid, not a replacement for a qualified teacher.