MyDugsiStart learning

Surah Al-Infitar in Hausa: translation and audio

Surah 82 · الإنفطار · The Cleaving · 19 verses

Surah Al-Infitar verse by verse: the Arabic with a recitation you can repeat, the transliteration, and the Hausa translation by Abubakar Mahmood Jummi. For the meaning of every word, see Surah Al-Infitar word by word in English.

Verse 1

إِذَا ٱلسَّمَآءُ ٱنفَطَرَتْ

Transliteration idhā l-samāu infaṭarat

Hausa Idan sama ta tsãge.

Verse 2

وَإِذَا ٱلْكَوَاكِبُ ٱنتَثَرَتْ

Transliteration wa-idhā l-kawākibu intatharat

Hausa Kuma idan taurãri suka wãtse.

Verse 3

وَإِذَا ٱلْبِحَارُ فُجِّرَتْ

Transliteration wa-idhā l-biḥāru fujjirat

Hausa Kuma idan tẽkuna aka facce su.

Verse 4

وَإِذَا ٱلْقُبُورُ بُعْثِرَتْ

Transliteration wa-idhā l-qubūru buʿ'thirat

Hausa Kuma idan kaburbura aka tõne su.

Verse 5

عَلِمَتْ نَفْسٌ مَّا قَدَّمَتْ وَأَخَّرَتْ

Transliteration ʿalimat nafsun mā qaddamat wa-akharat

Hausa Rai yã san abin da ya gabatar, da abin da yã jinkirtar.

Verse 6

يَـٰٓأَيُّهَا ٱلْإِنسَـٰنُ مَا غَرَّكَ بِرَبِّكَ ٱلْكَرِيمِ

Transliteration yāayyuhā l-insānu mā gharraka birabbika l-karīmi

Hausa Yã kai mutum! Mẽ ya rũɗe ka game da Ubangijinka, Mai karamci.

Verse 7

ٱلَّذِى خَلَقَكَ فَسَوَّىٰكَ فَعَدَلَكَ

Transliteration alladhī khalaqaka fasawwāka faʿadalaka

Hausa Wanda Ya halitta ka sa'an nan ya daidaitã ka, Ya kuma tsakaitã ka.

Verse 8

فِىٓ أَىِّ صُورَةٍ مَّا شَآءَ رَكَّبَكَ

Transliteration fī ayyi ṣūratin mā shāa rakkabaka

Hausa A cikin kõwace irin sũra Ya so Ya ginã ka a kanta.

Verse 9

كَلَّا بَلْ تُكَذِّبُونَ بِٱلدِّينِ

Transliteration kallā bal tukadhibūna bil-dīni

Hausa A'aha, bã haka ba, kuna ƙaryatãwa game da sakamako!

Verse 10

وَإِنَّ عَلَيْكُمْ لَحَـٰفِظِينَ

Transliteration wa-inna ʿalaykum laḥāfiẓīna

Hausa Lalle ne, a kanku, haƙiƙa akwai matsara.

Verse 11

كِرَامًا كَـٰتِبِينَ

Transliteration kirāman kātibīna

Hausa Mãsu daraja, marubũta.

Verse 12

يَعْلَمُونَ مَا تَفْعَلُونَ

Transliteration yaʿlamūna mā tafʿalūna

Hausa Sunã sanin abin da kuke aikatãwa.

Verse 13

إِنَّ ٱلْأَبْرَارَ لَفِى نَعِيمٍ

Transliteration inna l-abrāra lafī naʿīmin

Hausa Lalle ne, mãsu ɗã'ã ga Allah, dãhir, suna cikin ni'ima.

Verse 14

وَإِنَّ ٱلْفُجَّارَ لَفِى جَحِيمٍ

Transliteration wa-inna l-fujāra lafī jaḥīmin

Hausa Kuma lalle ne, fãjirai, dãhir, sunã cikin Jahĩm.

Verse 15

يَصْلَوْنَهَا يَوْمَ ٱلدِّينِ

Transliteration yaṣlawnahā yawma l-dīni

Hausa Zã su shigẽ ta a rãnar sakamako.

Verse 16

وَمَا هُمْ عَنْهَا بِغَآئِبِينَ

Transliteration wamā hum ʿanhā bighāibīna

Hausa Bã zã su faku daga gare ta ba.

Verse 17

وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا يَوْمُ ٱلدِّينِ

Transliteration wamā adrāka mā yawmu l-dīni

Hausa Kuma mẽ ya sanar da kai abin da ake cẽ wa ranar sakamako?

Verse 18

ثُمَّ مَآ أَدْرَىٰكَ مَا يَوْمُ ٱلدِّينِ

Transliteration thumma mā adrāka mā yawmu l-dīni

Hausa Sa'an nan, mẽ ya sanar da kai abin da ake cẽ wa rãnar sakamako?

Verse 19

يَوْمَ لَا تَمْلِكُ نَفْسٌ لِّنَفْسٍ شَيْـًٔا ۖ وَٱلْأَمْرُ يَوْمَئِذٍ لِّلَّهِ

Transliteration yawma lā tamliku nafsun linafsin shayan wal-amru yawma-idhin lillahi

Hausa Rãnã ce da wani rai ba ya iya mallakar kõme dõmin wani rai al'amari, a rãnar nan, ga Allah (ɗai) yake.

Read Surah Al-Infitar in another language

All languages

All 114 surahs in Hausa: the Qur’an in Hausa.

Learn it in MyDugsi

Hausa translation: Abubakar Mahmood Jummi, from Quran.com. Transliteration: Quran.com. Recitation: Mishary Alafasy, from EveryAyah.com. MyDugsi is a learning aid, not a replacement for a qualified teacher.